By Naij
Kimanin shekaru biyu da suka gabata kenan da shahararren mai horar da yan wasa Jose Mourinho ya kawo ziyara nahiyar Afirka.
Mourinho ya kawo ziyarar ne a karkashin ayyukan shirin samar da abinci na majalisar dinkun Duniya don ganin yadda karancin sinadarin gina jiki a cikin kayan abinci ke shafar cigaban yara a nahiyar Afirka.
KU KARANTA: Shugaba Buhari ya gana da zababben gwamnan Ondo
“nayi mamaki matuka, kuma na kadu da yawan yaran” inji Mourinho yayin dayake tsokaci a Landan dangane da yawan...
Views : 87. Votes : 0. Shares : 0.