By Naij
– Gwamnatin tarayya ta sallami wasu malaman kwalejin kimiyya da fasaha ta Auchi da ke jihar Edo bisa samun da laifin yin fasikanci da dalibai mata da zimmar kara masu maki a jarrabawa
– Haka ma, gwamnati ta rage girma ga wasu malaman kwalejin su 16 bisa laifin da ya jibinci fasikanci da dalibai mata
Kaduna Polytechnic
Wannan mataki na gwamnati ya biyo bayan wani bincike ne da aka gudanar sakamakon wani rahoto da ya fallasa yadda dalibai maza ke tura ‘yan matansu su kwana da malamai don su samun...
Views : 98. Votes : 0. Shares : 0.