By Naij
Babban hafsan manufofi da tsare-tsare na rundunar sojojin ruwan Najeriya Real Admiral Joseph Ajani yace kimanin jiragen ruwa sama da tamanin da jirage masu saukan ungulu za’a yi atisahin dasu da aka sama lakani “Idon Mikiya.”
navy boat
Real Admiral Ajani yace rundunar sojin kasar ta musamman dake yaki a doron kasa da cikin ruwa da sojojin sama da ma jami’an tsaron farin kaya duk zasu tsunduma zuwa yankin na Niger Delta domin gagarumin atisahin.
Rundunar sojin ruwan Najeriya tace tsagerancin ‘yan...
Views : 128. Votes : 0. Shares : 0.