By Naij
– An bayyana sunayen gwanayen ‘yan kwallon kafa na duniya 55, da za a zabi 11 daga ciki, kuma dan Afrika daya ne kawai Serge Aurier dan Ivory Coast da PSG, Ingila ma, Jamie Vardy na Leicester ne kawai
– Jerin ‘yan wasan da ake wa lakabi da FIFpro hadaka ce ta ‘yan wasan kwallon kafa na duniya, da kwararrun ‘yan wasa dubu 25 daga kasashe 75 suke kada kuri’ar zabo su
Paris St Germain da Ivory Coast Serge Aurier, shi kadai ne daga Afrika ya kasance cikin ‘yan wasan.
KU KARANTA: Kungiyar kwallon kaf...
Views : 62. Votes : 0. Shares : 0.