By Naij
Wani labari take fitowa ta bayyana wanda wani matashi a jihar Legas ya kashe wani katon maciji a cikin wani gida da suke aiki.
Majiyarmu ta bayyana mana cewar matashin yace zai siyar da macijin ga masu cin maciji, amma fa ba zai siyar da shi kasa da N20,000 ba. Ga dai yadda majiyar tamu ta bada labarin:
KU KARANTA:Wani kurege ya samu nasara kan maciji
Mutumin daya kashe macijin, sanye da hula
“na gamu da wani mutum daya kashe wani kasurgumin maciji yau a gabana yayin da muke aikin duba wasu ruku...
Views : 61. Votes : 0. Shares : 0.